Kimanin 'yan sara-suka 6,000 ne suka isa birnin Rongcheng da ke gabar tekun Weihai, na lardin Shandong, domin shafe lokacin hunturu, in ji ofishin yada labaran birnin. Swan babban tsuntsu ne mai ƙaura. Yana son zama cikin rukuni a cikin tafkuna da fadama. Yana da kyakkyawan matsayi. Lokacin tashi, yana...
Kara karantawa